Gamu A Gaban Shugaban Majalisar Malamai Ta Kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir Tare Da Hafiz Aminu Yusuf Nuhu
Suna Karantar Damu Tafsirin Alqu'ani Maigirma
Anan Masallachin Juma'a Na Yantaya Jos
Muna Rokon Allah Yadda Aka Fara Lafiya Allah Yasa Muga Karshensa Lafiya
0 Comments