Fadilatu Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir (Shugaban Majalisar Malamai Na Kasa Jibwis Nhq Jos)
Tare Da Ash-Sheikh Bashir Umar Kashere (Mataimakin Shugaban Majalisan Malamai Na Daya Jibwis Nhq Jos Gombe State) A Kasa Mai Tsarki Dauke Da Farin Cikin A Fuskokinsu.
Muna Addu'ah Allah Ta'alah Ya Karɓi Ibadah Ya Dawo Daku Lafiya.
0 Comments