Da Dumi-Duminsa: JIBWIS Ta Nada Sabbin Limaman Jumma'a Na Guzape ABUJA.
Kungiyar JIBWIS Mai Nashinal Shelkwata a JOS Nigeria
Karkashin Jagorancin Fadilatu Ash-Sheikh Muh'd Sani Yahaya JINGIR, Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS NHQ JOS Na Kasa da Kasa
Ta Nada Sabbin Limaman Jumma'a Na Sabon Masallacin Jumma'a Na Islamic Center Guzape Dake Babban Birnin Tarayya Abuja Nigeria.
Ga Sunayen Su Na Sabbin Limaman
1. Alhafiz Aminu Yusuf Nuhu, Chief Imam
2. Alhafiz Dr Shehu Ibrahim Ahmad, Mataimaki Na Daya
3. Alhafiz Dr Kabiru Umar Wasagu, Mataimakin Na Biyu
4. Alhafiz Nafiu Usman Ibrahim, Mataimaki Na Uku
Allah Ya Basu Nasara
Jibwis National HQ Jos-Nigeria
Friday 16th February, 2024
0 Comments