MUNA JAJANTAWA DAN MARIGAYI SHEIKH ABUBAKAR GIRO ARGUNGU
(Ustaz Hussain Abubakar giro Argungu).
Ya samu Accident Akan hanyarsa ta Da'awah Amma alhamdulillah Yana cikin koshin lafiya Komai bai sameshi ba Sai dai ita mota taji jiki
Allah ya mayar Masa da alkhairi ya Kuma tsare gaba
JIBWIS NATIONAL HQ JOS
0 Comments