ASH SHEIKH MUHAMMAD SANI YAHYA JINGIR YA KADDAMAR DA TAFSIRIN ALKUR'ANI DA YA RUBUTA DA AJAMI
A Yau 22nd Sha'aban, 1445H (3rd March, 2024) Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir Ya kaddamar da Rubutacciyar Tafsirin Alkur'ani da Ya rubuta da Ajami. An Fara gabatar da Juzu'in Tabara (Izu Hudu).
Wannan bangaren farko ne sauran Shashin suna fitowa da yardan Kuma an kaddamar da ita wajen rufe seminar na bana (2024)
Allah Ya bada ladan wannan aikin.
JIBWIS NATIONAL HQ JOS
0 Comments